Latest Posts

Ummah Shehu Biography , Age , Husband , Family , House

Posted on January 25, 2018

 Ummah Shehu Biography , Age , Husband , Family , House

From the Research , Ummah Shehu is  a Model and Kannywood actress , Note that Kannywood is the Movie Industry Located In The Northern Part of Nigeria.

Ummah Shehu Biography , Age , Husband , Family , House


11 Comments

 1. Bello Abdullahi says:

  Assalamu alaikum zuga umma shehu ina mai mika sakon gAisuwa ta zuwa agareki bansAn adadin iya tsawon lokacin dani inaso insanar dake Ba Amman bansan Yadda zaai inasamu number ko dai wata hanyar da zansanar dake
  Duk dacewa baku damu da masu kallon shirye-sheryen fina finan ku ba a gaskiya ni na matukar damuwa akan ki
  08108601040

 2. Zubairu Sa'idu Jidawa says:

  SLM Umma Shehu Inamuki barka da war haka. yakike? Hakika ni masoyin Fina finankine kuma INA mukifatan alkhairi.

 3. Anonymous says:

  Slm umma shehu hakika ni masoyin fina finankine inason film dinki sosai allah yajakwana allah barmutare film dinki

 4. munir goma says:

  slm ummah shehu fatan alkairi agareki

 5. Muhammad Zikirullah Yakasai says:

  Aslm.
  Gwanata Umma Shehu, ina miki fatan Alkhairi.
  Allah qara Basira da Cigaba me Alkhairi.
  Bayan haka please, UMMA Na dade inason Samun wata hanya da zan miqa mkiki Saqon Gaisuwata. Please inzeyiwu Verbal.
  Thank You
  08035524948

 6. KAUSAR SABO says:

  SLM DAFATAN KINA LAFIYA

 7. Sani says:

  Slm ummah shehu agaskiya ina matukar annashuwa da fina-finan ki don haka ina matukar kaumar kallon fina-finanki

 8. Usman Abubakar Usman says:

  Ina miki fatan alkhairi Allah ya kara basira???

 9. Anonymous says:

  A gaskiya kina burgeni

 10. Anonymous says:

  Agaskia kina daga cikin jaruman danake masifas so da yabo musamman tayanda kike jajircewa a duk wani role da aka baki. Barin ma ace an hadaki da aina u ade,hawwa waraka atete da dai sauransu. Banji kin shiga raina ba kinsamu wuri daram kin zauna saidana kalli irinsu GOBARAR MATA, NAMALIYA, SA IN SA, Da dai sauransu. Allah ya kara basira gwanata umma shehu. Cikakken sunana shine zainab abdulhamid daga jihar katsina

 11. Anonymous says:

  Great

Drop Your Comment (We Don't Moderate)